Tun daga ranarta ta farko a wurin aiki, Adu ta fahimci cewa ta yi babban kuskure. "An ba mu tufafin aiki ba tare da sanin me za mu yi ba takamaimai. Tun daga ranar farko aka kai mu ma'aikatar haÉ—a ...
Shugaba Donald Trump ya ce yana da burin ganawa da takwaransa na Rasha Vladmir Putin a Juma'a mai kamawa yayin da suke ci gaba da ƙoƙarin ganin an kawo ƙarshen yaƙin Rasha a Ukraine. Wannan ne yunƙuri ...